Adadin masu fama da kansar huhu a tsakanin mutanen da ba su taba zukar taba sigari ba na karuwa. Cutar ta bambanta da kansar daji da ake samu sakamakon shan taba, to mene ne abin da ke janyo ta?
Fiye da mutum biliyan huɗu ne suka cancanci kaɗa ƙuri'a cikin wannan shekara a ƙasashe fiye da 60. Yayin da ake fargabar cewa dimokuraɗiyya na fuskantar barazana, masana sun yi bayanin hanyoyi da dama ...
Akwai hanyoyi ko tsari na ƙayyade nisabin Zakkah da lissafin diyya da mafi ƙarancin sadaki da haddin sata. Kwamitin Fadar Sarkin Musulmin Najeriya na fitar da bayani kan nisabin Zakkah da mafi ...
A Najeriya, jam’iyyar APC mai mulki ta lashe zaɓen gwamnan jihar Ekiti, tare lashe zaɓen cike gurbi na ƴan Majalisar Wakilan Tarayya da na Sanatoci da aka gudanar a jihohin Nasarawa, Kano da kuma ...