Shiga aikin tsaro ko kuma ɗamara ga ƴaƴa mata wani abu ne da ake yi wa kallon baƙo a arewacin Najeriya, wataƙila saboda tasirin al'ada da addini ko yanayin zamantakewar al'ummar yankin. Ƙa’idojin ...
Aisha Muhammad Yakasai na daya daga cikin matan arewacin Najeriya da suka bijire wa al’ada suka shiga aikin ɗamara inda yanzu haka kasancewarta a aikin yake burge ƴanmata kuma suke ta tururuwar shiga ...
The Movement for the Actualization of the Sovereign state of Biafra, MASSOB, has said that the Hausa hate song being circulating in the Northern part of the country was a product of envy and jealousy.