A Najeriya shirin doka na majalisar datawa kan samar da daurin shekaru 14 ga duk wanda aka samu da cin zarafin mata a manyan makarantu da samar da kariya ga alkalai da ma'aikatan shari'a saboda ...